RFI Hausa
banner
ha.rfi.fr
RFI Hausa
@ha.rfi.fr
🌍 Sashen Hausa na RFI na maraba da ku a shafin Bluesky
💻 rfi.fr/ha/ 🎧 rfi.my/kai-tsaye
𝕏 rfi.my/Xha 📷 rfi.my/IGha 🗨️ rfi.my/WAha
Ghana na neman MDD ta ayyana cinikin bayi a matsayin cin zarafin Ɗan Adam mafi muni
Ghana na neman MDD ta ayyana cinikin bayi a matsayin cin zarafin Ɗan Adam mafi muni
Gwamnatin Ghana ta sanar da shirin gabatarwa da Majalisar Ɗinkin Duniya wani ƙuduri da ke buƙatar a ayyana cinikin bayi a matsayin cin zarafin Ɗan Adam mafi muni da ya taɓa faruwa a tarihin duniya.
rfi.my
February 15, 2026 at 6:03 PM
Haduran hanya sun laƙume rayukan mutum 164 a Cote d'Ivoire
Haduran hanya sun laƙume rayukan mutum 164 a Cote d'Ivoire
Gwamnatin Ivory Coast ta yi shelar ayyana dokar ba sani ba sabo sakamakon yawaitar haduran hanya.
rfi.my
February 15, 2026 at 5:22 PM
Cutar choléra ta ɓarke a gidan yari mafi girma da ke Kinshasa
Cutar choléra ta ɓarke a gidan yari mafi girma da ke Kinshasa
Cutar mai da gudawa ko Cholera na cigaba da yaɗuwa a gidan yarin Makala mafi girma da ke  jamhuriya Dimukradiyyar Congo
rfi.my
February 15, 2026 at 4:28 PM
Ana zaman ɗar-ɗar a Kwara bayan harin da ya kashe mutane 46 a jihar
Ana zaman ɗar-ɗar a Kwara bayan harin da ya kashe mutane 46 a jihar
Ana ci gaba da zaman ɗarɗar a jihar Kwara ta tsakiyar Najeriya bayan harin ƴan ta’addan da ya kashe mutane aƙalla 46 galibinsu sakamakon harbin bindiga ko kuma yankan rago da ɓatagarin suka riƙa yi musu.
rfi.my
February 15, 2026 at 8:50 AM
Karo na biyu a makwanni 2 gobara ta sake yin ɓarna a kasuwar singa da ke Kano
Karo na biyu a makwanni 2 gobara ta sake yin ɓarna a kasuwar singa da ke Kano
Karo na biyu a jere cikin ƙasa da makwanni biyu, kasuwar sayar da kayakin masarufi ta Singa da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta sake gamuwa da ibtila’in gobara a yammacin jiya Asabar bayan da wuta ta sake tashi da misalin ƙarfe 4 na yammaci tare da ɓarnata dukiya mai tarin yawa.
rfi.my
February 15, 2026 at 8:38 AM
China ta janye harajin shigar da kaya kan dukkan ƙasashen Afrika banda Eswatini
China ta janye harajin shigar da kaya kan dukkan ƙasashen Afrika banda Eswatini
China ta sanar da shirin janye haraji kan dukkanin kayakin da za a shigar mata daga ilahirin ƙasashen Afrika in banda Eswatini wadda ke ci gaba da ƙarfafa alaƙa da yankin Taiwan.
rfi.my
February 15, 2026 at 7:55 AM
Najeriya ta shiga sahun ƙasashen da ke da tarin ƙananan yara ɗauke da makamai
Najeriya ta shiga sahun ƙasashen da ke da tarin ƙananan yara ɗauke da makamai
Wasu alƙaluma da Majalisar ɗinkin duniya ta fitar sun nuna yadda Najeriya ta tsinci kanta a sahun ƙasashen da ke da yawan ƙananan yara masu riƙe da makamai don yiwa wani ɓangare yaƙi walau bisa tilasci ko bisa raɗin kai.
rfi.my
February 15, 2026 at 7:28 AM
ƴanbindiga sun hallaka mutane da dama tare da kona gidaje a Neja
ƴanbindiga sun hallaka mutane da dama tare da kona gidaje a Neja
Ƴanbindiga su kai hari kan wasu al’umomi a karamar hukumar Borgu ta jihar Neja a tsakiyar Najeriya inda suka hallaka mutane da dama tare da kwashe wasu da ba'a san adadinsu ba.
rfi.my
February 14, 2026 at 8:27 PM
Ya zama dole a daina kashe Falasɗinawa - AU
Ya zama dole a daina kashe Falasɗinawa - AU
Shugaban Tarayya Afirka AU ,Ali Youssouf, ya bukaci kawo ƙarshen kisan kiyashin da ake yi wa Falasɗinawa.
rfi.my
February 14, 2026 at 5:59 PM
Kotu a Kamaru ta bukaci cigaba da tsare masu zanga-zanga su 148 a gidan yari
Kotu a Kamaru ta bukaci cigaba da tsare masu zanga-zanga su 148 a gidan yari
Kotun soji a ƙasar Kamaru  ta ɗage shari’ar da ake yi wa  wasu mutane 148 bisa zargin yin tawaye da yaɗa labaran karya zuwa ranar 12 ga watan Maris mai zuwa.
rfi.my
February 14, 2026 at 5:32 PM
Amurka ta aika ƙarin jiragen yaƙi gabas ta tsakiya gabanin tattaunawa da Iran
Amurka ta aika ƙarin jiragen yaƙi gabas ta tsakiya gabanin tattaunawa da Iran
Amurka ta sake aikewa da wani jirgin ruwan dakon jiragen yaƙi zuwa gabas ta tsakiya wanda ta taso daga gaɓar ruwan Caribbean lamarin da ke mayar da makamantan jiragen zuwa guda biyu da Washington ke da su a yankin dai dai lokacin da ake fargabar ɓarkewar yaƙi tsakaninta da Iran.
rfi.my
February 14, 2026 at 9:26 AM
Madagascar ta nemi tallafin ƙasashe bayan guguwa ta tagayyara jama'arta
Madagascar ta nemi tallafin ƙasashe bayan guguwa ta tagayyara jama'arta
Madagascar ta yi shelar neman tallafin ƙasashen duniya bayan ta’azzarar ɓarnar da ƙaƙƙarfar guguwar Gezani da ta afka wa ƙasar ta yi, bayan da ta tagayyara ɗimbin al'umma tare da rusa tarin gine-gine a birnin Toamasina na biyu mafi girma a ƙasar ta nahiyar Afrika.
rfi.my
February 14, 2026 at 9:12 AM
Kisan ɗimbin fararen hular da RSF ta yi a Sudan ka iya zama laifukan yaƙi- MDD
Kisan ɗimbin fararen hular da RSF ta yi a Sudan ka iya zama laifukan yaƙi- MDD
Hukumar kare haƙƙin ɗan adam ta Majalisar ɗinkin duniya ta ce laifukan take haƙƙi da cin zarafin da mayaƙan RSF suka aikata a birnin al-Fashir na Sudan ka iya girmama zuwa matakin laifukan yaƙi.
rfi.my
February 14, 2026 at 8:59 AM
INEC ta sanar da ranakun da za a gudanar da manyan zaɓukan Najeriya
INEC ta sanar da ranakun da za a gudanar da manyan zaɓukan Najeriya
Hukumar zaɓe a Najeriya INEC ta sanar da ranar 20 ga watan Fabarairun 2027 a matsayin ranar da za a gudanar da babban zaɓen ƙasar da ya ƙunshi na shugaban ƙasa da ƴan majalisun tarayya.
rfi.my
February 14, 2026 at 8:18 AM
Babbar jam’iyyar adawar Bangladesh ta lashe zaɓen ƙasar da gagarumin rinjaye
Babbar jam’iyyar adawar Bangladesh ta lashe zaɓen ƙasar da gagarumin rinjaye
Hukumar zabe a Bangladesh ta ce babbar jam’iyyar adawar ƙasar BNP ta yi nasarar lashe zaɓen raba-gardama a juma’an nan da gagarumin rinjaye, karon farko tun bayan mumunan rikicin da ya afkawa ƙasar a shekarar 2024.
rfi.my
February 13, 2026 at 12:03 PM
Donald Trump ya kawo karshen shirin baƙin haure a jihar Minnesota
Donald Trump ya kawo karshen shirin baƙin haure a jihar Minnesota
Gwamnatin Shugaba Donald Trump ta sanar da kawo ƙarshen wani gagarumin aikin jami'an shige da fice kan baƙin haure a jihar Minnesota.
rfi.my
February 13, 2026 at 11:49 AM
Angola ta buƙaci sabuwar yarjejeniyar tsagaita a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo
Angola ta buƙaci sabuwar yarjejeniyar tsagaita a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo
Gwamnatin Angola ta gabatar da wata sabuwar shawara ga dakarun dake fafatawa a gabashin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo domin tsagaita wuta.
rfi.my
February 13, 2026 at 11:36 AM
An gano gawar wani ɗan ƙasar Faransa da ya ɓata a ƙasar Chadi
An gano gawar wani ɗan ƙasar Faransa da ya ɓata a ƙasar Chadi
Bayan bincike da jami'an tsaron Chadi suka gudanar, an tabbatar da gano gawar Bafaranshen da ya bata, inda rahotanni ke cewa ya mutu ne sakamakon faɗuwa daga kan dutse. 
rfi.my
February 13, 2026 at 11:22 AM
Gwamnatin mulkin sojin Mali ta yi wa majalisar ministocin ƙasar garambawul
Gwamnatin mulkin sojin Mali ta yi wa majalisar ministocin ƙasar garambawul
Gwamnatin sojin Mali ƙarkashin jagorancin Kanar Assimi Goita ta yi garambawul ga majalisar ministocin ƙasar.
rfi.my
February 13, 2026 at 11:09 AM