Aminiya
banner
aminiyatrust.bsky.social
Aminiya
@aminiyatrust.bsky.social
17 followers 4 following 500 posts
Sahihin Shafin Jaridar Aminiya. Jaridar Hausa Ta Rukunin Kamfanin Media Trust; Mamallakin Jaridar Daily Trust, Trust TV Da Kuma Trust Radio. Burinmu shi ne: Zama wata babbar kafar yada labarai a duniya wadda za ta samu amincewar jama'a. https://aminiya.ng
Posts Media Videos Starter Packs
’Yan bindiga sun kashe mutane 40 a sabon hari a Filato

’Yan bindiga sun kashe mutane arba'in a wani hari suka kai a ƙauyen Zike, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa a Jihar Filato.

aminiya.ng
Boko Haram ta kashe mutum 300 ta kwace ƙananan hukumomi 3 a Borno — Ndume

Ndume ya bayyana cewa kungiyar ta ya kai hare-hare dama sau 250 a sassan jihar a cikin ’yan watannin da suka gabata

Abincin karnuka ya fi namu —Fursunonin Najeriya

Yawancin ursunonin da muka zanta da su sun bayyana cewa takwarorinsu sun sha mutuwa a sakamakon yunwa.

Rigima: Mawaƙi Portable ya kwana a hannun ’yan sanda

’Yan sanda na shirin gurfanar da Portable a kotu bayan sun cafke shi sakamakon ƙararsa da fitaccen mawakin salon Fuji, Osupa ya kai

NAJERIYA A YAU: Dalilan Farfaɗowar Boko Haram A Jihar Borno

Waɗannan hare-hare dai suna faruwa ne bayan shekaru da dama da iƙirarin hwamnati cewa an yi nasarar nakasa ƙungiyar Boko Haram

Tinubu ya kaddamar da aikin sake gyaran titin Abuja zuwa Kano

Da yake ba da tabbacin kamma aikin a cikin watanni 14, Tinubu wanda Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi, ya ce za a gina titin ne da kankare, kamar babbar hanyar Legas zuwa Kalaba.

An kama miyagun kwayoyin N300m da mutane 650 a Kano

An kama mutane sama da 150 daban kan laifukan dabanci da kwacen wayada da dangoginsu

An sake kama wasu mafarauta ’yan Kano a Jihar Edo

jami'an kungiyar tsaro ta Jhar Edo ne suka kama mafarautan sannan suka damka su ga ’yan sanda

’Yan bindiga sun kona masallacin Juma’a da asibiti da gidaje da Zamfara

Ana zargin hare-haren da suka kai kauyukan na daukar fansa ne kan kisan Isuhu Yellow, dan uwan kasurgumin dan bindiga Adamu Aliero

A daina cutar ’yan Najeriya ta hanyar rabon kayan tallafi

Makudan kudaden da gwamnatoci suke kashewa da sunan bayar da tallafi, inda ba a ganin tasirin hakan a rayuwar ’yan kasa, lamari ne da ke ci gaba da damun ’yan Nijeriya

Badaƙalar Miyagun Ƙwayoyi: Kotun Amurka ta ba da umarnin fitar da bayanai kan binciken Tinubu

Kotun ta ce babu ma’ana a rufe bayanan ba tare da bayyana wa jama’a ba.

’Yan adawa sun zama kyanwar Lami duk da rinjayensu a Majalisa

Rafsanjani ya ce, ’yan majalisa daga ɓangaren adawa sun zama tamkar ’yan amshin shata saboda burace-burace na kuɗi.

Amurka ta janye harajin kayan laturoni da ake shiga da su ƙasar

China ta mayar da martani da ƙarin haraji har kashi 125% kan kayayyakin Amurka.

Mutum ɗaya ya mutu a faɗan ƙungiyar asiri a Maiduguri

Wata majiyar ‘yan sanda ta ce, an kama wasu mutane bakwai masu shekaru tsakanin 15 zuwa 24.

Janar Tsiga, Mahaifiyar Rarara da muhimman mutane da aka sace a Katsina

Sace daliban Sakandaren Kankara na daya daga cikin garkuwa da mutanen da zai yi wuya a manta da su.

Ta kai ƙarar kamfanin jirgi da fasinja kan kukan yaro

Matar ’yar kasar Brazil da ta ki barin kujerar kusa da taga saboda wani yaro mai kuka ta shigar da kara a kotu.

Tsohon kocin Super Eagles Christian Chukwu ya rasu

Christian Chukwu ya rasu ranar Asabar yana da shekara 74.

Fashewar bam a mota ta kashe mutum takwas a Borno

Wasu shaidun gani da ido na nuni da cewa fashewar bam ɗin da ake kyautata zaton mayaƙan Boko ne suka dasa shi ya tarwatsa wata motar bas

An kashe Uba da ’ya’yansa biyu a ƙauyen Filato

A cewar Jugo, an kashe mutanen ne cikin dare a lokacin da suke barci, inda ya bayyana lamarin a matsayin dabbanci.

‘Tell Your Papa’: NBC ta haramta amfani da waƙar da ke sukar Tinubu

NBC ta shaida wa kafofin labaran Nijeriya cewa waƙar ta saɓa ƙa’ida da ma taɓa “mutuncin gwamnati.”

An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga Gwaska da mayaƙa 100 a Katsina

Gwaska mataimaki ne ga wani shugaban ’yan bindiga mai alaƙa da ISWAP.

An kama mutum 8 kan faɗan daba a Kano

Mazauna unguwar Ƙofar Ɗan Agundi da Ƙofar Na’isa na zaman ɗar-ɗar tun bayan dawowar faɗan daban a lokacin bukukuwan sallah ƙarama.

Ziyarar da Atiku ya kai wa Buhari ba ta dami APC ba —Ganduje

Game da ziyarar Atiku ya kai wa Buhari, wadda ake gani a matsayin yiwuwar haɗewarsu, Ganduje ya ce babu wani tasiri da ziyarar z ta yi

Yadda bom ya tashi da ɗan gwangwan a Legas

Mamacin “ya taho da bama-baman kuma yana kokarin fasa guda daga cikinsu ne abun ya tashi, ya halaka shi,” in ji shugaban masu sana’ar.

Kashe-kashen Filato: Jami’an tsaro na sassauta wa masu laifi —Tsohon gwamnan soji

“Ya za a yi ka ce kana maganin abun, amma ba a ga alamar komai ba? Wa zai ɗauka da gaske kake, alhali ba a ga an kamo masu aikata laifin an hukunta su ba?” in ji tsohon gwamnan.